fidelitybank

Buhari ya dawo Najeriya daga Dubai

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari da yammacin ranar Asabar ya dawo Abuja, bayan ziyarar kwanaki biyu da ya kai babban birnin kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), Abu Dhabi

Buhari ya bar Najeriya ne a ranar Alhamis, kuma ya sauka a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja ranar Asabar da misalin karfe 4 na yamma, tare da ‘yan tawagarsa.

A yayin da ya ke birnin Abu Dhabi, shugaba Buhari ya gana da sabon shugaban Hadaddiyar Daular Larabawa, Mai Martaba Sheikh Mohamed bin Zayed Al Nahyan, inda ya mika ta’aziyyar sa da na Najeriya game da rasuwar tsohon shugaban kasa kuma Sarkin Abu Dhabi, mai martaba Sheikh Khalifa. bin Zayed Al Nahyan.

nigeria daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp