fidelitybank

Buhari ya caccaki ‘yan sanda a kan kisan Lauya

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi Allah wadai da abin da ya kira ‘kisan rashin hankali” da wasu ‘yan sanda da ke bakin aiki suka yi wa wata lauya mai suna Omobolanle Raheem ranar Kirsimeti.

A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙasar Malam Garba Shehu ya fitar, shugaba Buhari ya ce ya yi matuƙar kaɗuwa da jin labarin kashe lauyar,.

Sannan kuma shugaban ya umarci hukumomin ‘yan sanda da su ɗauki tsattsauran mataki kan waɗanda suka aikata wannan ta’asa.

A wata mai kama da wannan ita ma hukumar kula da aikin ‘yan sanda ta Najeriya ta yi Allah wadai da kisan lauyar.

A cikin wata sanarwa da ta fitar mai ɗauke sa hannun shugaban sashen hulɗa da jama’a na hukumar Ikechukwu Ani, hukumar ta ce tana buƙatar rahoto kan kisan daga hukumar ‘yan sandan, da kuma kiran bayar da horo ga ‘yan sanda kan yadda za a riƙe makamai.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp