fidelitybank

Buhari ka gaggauta korar Emefiele daga mukaminsa – AAC

Date:

Kungiyar African Action Congress (AAC), ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, da ya kori gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele daga mukaminsa, saboda tsoma bakinsa a harkokin siyasa.

Hakan na zuwa ne bayan Gwamnan CBN, Emefiele, ya karbi fom din tsayawa takara a jam’iyyar All Progressives Congress.

Rahotanni sun bayyana cewa, Emefiele ya karbi fom ne a ranar Juma’a daga babban sakataren jam’iyyar a cibiyar taron kasa da kasa (ICC) da ke Abuja.

A cikin wata sanarwa da kakakinta, Femi Adeyeye ya fitar, kungiyar ta AAC ta yi Allah-wadai da siyan “Fom na rashin da’a” inda ya kara da cewa, hakan ya nuna cewa gwamnatin Muhammadu Buhari ta dora cin hanci da rashawa maimakon yakar ta.

AAC ta ci gaba da cewa, dokar ta tabbatar da cewa Emefiele na bayan fastocin, motoci masu dauke da kaya, da kuma jingle da sauran kayan yakin neman zabe da ake yadawa tare da bayyana cewa tabbas ya kasance mamban sirri na jam’iyyar APC.

Jam’iyyar ta kara da cewa “Ta yiwu kawai mu yi cikakken bincike a cikin ayyukanmu na gwamnati don gano adadin ‘ya’yan jam’iyyar APC na sirri da ke kan manyan mukamai da suka haramta bangaranci.”

punch newspaper headlines today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp