fidelitybank

Buhari ka gaggauta gurfanar da mutanen da suka kashe Kudirat Abiola – Abdul Abiola

Date:

Abdul Abiola, dan marigayi Kudirat Abiola, ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya cika alkawarin da ya dauka ta hanyar gurfanar da wadanda suka kashe mahaifiyarsa a gaban kuliya.

Abiola ya bayyana hakan ne a ranar Asabar ta shafin sa na Twitter, @AbdulMKOAbiola.

Ya kuma bukaci shugaban kasar da ya gurfanar da wadanda suka kashe Kudirat, mahaifiyarsa mai shekaru shekaru 44 a duniya, ya kuma kara da cewa, yana da yakinin Buhari ya yi adalci a kan mutuwar mahaifiyarsa.

“A farkon yakin neman zaben ku na shugaban kasa karo na biyu. Na tuna abubuwan da ka faɗa, don haka na sani kai mutum ne mai adalci da gaskiya, saboda haka, na amince da kai.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Taimakon da Dantata ya ke yi wa Al’umma tarihi ba zai manta da shi ba – Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana alhininsa...

Gwamnan Kano ya sauya wa hukumar Wasanni suna

Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sauya wa...

Dalilin da ya sa Wake ya karye a Najeriya – Ƙungiyar Manoma

Ƙungiyar manoman wake a kasar nan, ta bayyana amfani...

Masu shan Taba Sigari sun shiga rudani a Faransa da firgici

A yau ne sabbin dokokin hana shan taba a...

Ni da Wike tif da taya ne – Fubara

Dakataccen gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya ce, babu...

Za a yi jana’izar Dantata a ranar Litinin

Babban sakataren marigayi Alhaji Aminu Dantata, Mustapha Abdullahi Junaid,...

Talauci da rashin tsaro na iya barazana ga zaÉ“en 2027 – Rahoto

Ƙungiyar fafutikar kare haƙƙin ɗan'adam da tabbatar da dimokuraɗiyya...

Tinubu ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalan Dantata

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya aike da saƙon ta'aziyarsa...

Dangantaka tsakanin Amurka da Canada ta yi tsami

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai yanke dukkan...

An yi jana’izar Kwamandojin sojinta da masana nukiliyar Iran da Isra’ila ta kashe

Iran ta gudanar da jana'izar mutum 60, ciki har...

Za a binne Attaijirin dan kasuwar nan na Kano Dantata a Dubai

Allah ya yi wa attajirin É—an kasuwar nan na...

Dalori ne ya maye gurbin Gnaduje a shugabancin APC

Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na yankin arewa, Ali Bukar...
X whatsapp