‘Yar fafutukar siyasar DA zamantakewar al’umma, Aisha Yesufu, ta yi ikirarin cewa, da alama shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya na da niyyar kara ruguza kasar nan.
politics Nigeria ta rawaiton cewa, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Buhari, APC a zaben 2023, shine tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmed Tinubu.
“Yana da kyau Buhari a sami mafi munin mulkin daga hannun sa. Ta yaya kuma zaka yaba masa, kowa ne buhu shinkafa ana siyar da shi dubu 35?