Shugaba Buhari ya isa Malabo babban birnin Equatorial Guinea domin halartar taron shugabannin kasashe da za a yi.
Cikin tawagar Shugaba Buhari akwai uwar gidansa Aisha da ‘ya’aynta biyu Zahra da Halima. In ji BBC.

Subscribe to Our VIP Newsletter
[newsletter_signup_form id=1]