fidelitybank

Buhari bai cika alƙawari ko ɗaya ga ƴan Najeriya ba – PDP

Date:

Jam’iyar PDP a Najeriya ta ce shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari bai cika alkawari ko daya da ya daukar wa ‘yan Najeriya ba.

Wannan na zuwa ne bayan da shugaban ya yi hira da gidan talabijin na Channels, inda ya bayyana ‘yan jam’iyar adawar a matsayin wadanda su ka gaza.

Hakan ne ya sa PDP ta mayar da martani ta bakin mataimakin jami’in hulda da jama’a na jam’iyar, Ibrahim Abdullahi, wanda ya ce, a jerin alkawuran da Buhari ya dauka daga 2015 zuwa yanzu babu wanda ya cika.

Ya yi ikirarin cewa, daga batun tsaro har zuwa na tattalin arziki ba su ga inda shugaban da jam’iyarsa su ka yi wata nasara da ta wuce abin da gwamnatin PDP da ta shude ta yi ba.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...

Sarkin Kano na 15 ya dakatar da yin hawan Sallah

Mai martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado...

Maniyacin jihar Kano da yake kokarin zama Alhaji ya rasu a Saudiyya

Daya daga cikin alhazan jihar Kano, Shu’aibu Jibrin, an...

Tinubu ya bayar da tallafin Biliyan Biyu da Tirela 20 na Shinkafa ga al’ummar Mokwa

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce, shugaban ƙasar...

Gwamna Adeleke na Osun ya gana da Tinubu

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke ya kai ziyara ga...

An samu gawar mutane 7 a ambaliyar Neja

Rahotonni na cewa masu aikin ceto sun zaƙulo gawar...
X whatsapp