fidelitybank

Buffon ya kara rattaba hannu a Parma

Date:

Tsohon mai tsaron ragar kasae Italiya, Gianluigi Buffon ya tsawaita kwantiraginsa da Parma har zuwa shekarar 2024, wanda ke nufin zai cika shekaru 46 idan ya kare.

Buffon wanda ya lashe gasar cin kofin duniya, mai shekaru 44, ya koma kungiyar ta Seria B kan yarjejeniyar shekaru biyu a bazarar da ta gabata.

Buffon ya lashe kofunan Seria A guda 10 tare da Juventus kuma ya buga wasanni 657 a tarihin gasar Italiya.

“A gare ni da iyalina, wannan rana ce mai ban mamaki. Ina fatan cewa birnin da dukan magoya bayansa za su yi farin ciki,” in ji Buffon.

Buffon wanda ya fara taka leda a Parma a watan Nuwamba 1995, ya buga wasanni 23 a kakar bana a kungiyar, wanda ke matsayi na 13 a cikin kungiyoyi 20 na Seria B bayan wasanni 26.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp