fidelitybank

Boniface zai buga wasan West Ham – Alonso

Date:

Kocin Bayer Leverkusen, Xabi Alonso ya bayyana cewa Victor Boniface ya dawo cikin koshin lafiya.

Boniface ya dawo taka leda a makon da ya gabata bayan ya shafe kusan watanni uku yana jinya sakamakon raunin da ya samu.

Dan wasan mai shekaru 23 ya buga wasanni biyu a madadin Fortuna Dusseldorf da Union Berlin.

Alonso ya bayyana cewa dan wasan na iya fara fara kakar wasa ta bana ga shugabannin Bundesliga a karawar da suka yi da West Ham United a daren Alhamis a gasar UEFA Europa League.

“Adam Hlozek ya ji rauni daga karshen mako. Matej zai taka leda a raga. Boniface yana da cikakkiyar lafiyar taka leda, saboda haka ana iya amfani da shi daga farkon gobe,” in ji kocin na Spain a wani taron manema labarai.

Dan wasan na Najeriya ya ci kwallaye hudu kuma ya taimaka a wasanni biyar da ya buga wa Die Werkself a gasar cin kofin Europa a kakar wasa ta bana.

legit news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp