fidelitybank

Bolsonaro baya bukatar a yi masa aikin tiyata – Dr. Antonio

Date:

Tawagar likitoci a kasar Brazil sun tabbatar da cewa, shugaban kasar Jair Bolsonaro, ba ya bukatar a yi masa aikin tiyata tun bayan da a ka kwantar da shi a ranar Litinin.

Bolsonaro ya gamu da toshewar hanji tun bayan da a ka taba caka masa wuka a ciki a shekarar 2018 a lokacin da ya ke gangagmin yakin neman zaben sa.

An dai kwantar da Bolsonaro a wani asibiti na Vila Nova Star da ke birnin Sao Paulo, sakamakon fama da ciwon ciki, sai dai ya ce har yanzu babu wani lokacin da za a sallame shi.

Matakin kin yi wa Bolsonaro tiyata ya zo ne bayan da likitansa, Antonio Macedo, wanda ke hutu a Bahamas ya sake yi masa gwaje0gwaje, bayan da ya isa Sao Paulo da safiyar ranar Talata a lokacin da ya dawo daga hutu a kasara Bahamas.

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Turji ya saki Mutane 32 bayan zaman sulhu

Shahararren shugaban ‘yan bindiga, Bello Turji, ya saki mutane...

ADC ta gargadi El’Rufa’i kan ruguza jam’iyyar

Shugaban jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a jihar Kaduna,...

An gindayawa Thomas Partey sharudan beli

An gindaya sharuddan belin tsohon dan wasan tsakiya na...

Fursunoni 37 na jiran zartas musu da hukuncin kisa a Bauchi

Fursunoni 37 da aka yanke wa hukuncin kisa bisa...

Kwamitin sulhu na MDD zai gana kan makomar Æ´an Isra’ila da ke hannun Hamas

Kwamitin tsaro na Majalisar ÆŠinkin Duniya zai tattauna yau...

Sojoji sun kashe ‘yan Boko Haram 17 a Borno da Adamawa

Sojoji da ke aiki ƙarƙashin rundunar Operation Haɗin Kai...

Falana ya caccaki Tinubu kan salon tattalin arzikin Najeriya

Fitaccen lauyan nan mai kare haƙƙin bil adama, Femi...

Yahudawa sun yiwa Netanyahu tutsu kan mamaye Gaza

Ƴan'uwan Isra'ilawan da aka yi garkuwa da su a...

Cin zarafin Daliba ya sanya yin zanga-zanga a China

Zanga-zanga ta ɓarke a kudancin China sakamakon cin zarafin...

Tinubu ya baiwa ‘yan wasan kwallon kwando dala dubu 100 da filaye a Abuja

Gwamnatin Tarayya ta karrama kungiyar kwallon kwando ta mata...

‘Yan siyasa na kara matsin lamba Jonathan ya fito takara a 2027 – Bashir

Tsohon mai taimaka wa tsohon shugaban kasa kan harkokin...

Gwamnati ta karbi tawagar ‘yan wasan kwallon kwando D’Tigress

Tawagar ƴan wasan ƙwallon kwando mata ta Najeriya ta...
X whatsapp