fidelitybank

Boko Haram na amfani da jirgi mara matuƙa don kai hari – Bukarti

Date:

Masana harkokin tsaro, sun ce mayaƙan Boko Haram na amfani da jirgi mara matuƙi ne wajen tattara bayanai kan sojoji, saɓanin abin da wasu da hedikwatar tsaron ƙasar ke zargin wasu mutane da ba ƴan ƙasar bayanai.

A cewar masana irin su Barista Audu Bulama Bukarti, mai bincike kan tsaro a yankin Sahel ya ce, tsawon lokacin suna jan hakalin hukumomin tsaron ƙasar kan irin shirin da ƙungiyar Boko Haram ɗin ke yi, musamman amfani da jirgi mara matuƙi wajen kai hare-hare da tattara bayanai amma suka yi burus da hakan.

Masanan dai na bayyana hakan ne bayan wata sanarwa da hedikwatar tsaron Najeriya ta fitar tana mai danganta yawaitar hare-haren da mayaƙan Boko haram ɗin ke yi ga wasu mayaƙan waje ne ke taimaka wa Boko Haram.

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp