fidelitybank

Birtaniya ta ce China na yi mata barazana

Date:

Wani kwamitin majalisar Birtaniya ya nemi gwamnatin Rishi Sunak ta sake duba manufarta ta kasashen waje ta yadda za a iya ayyana China a matsayin bazarana ga Birtaniya.

Kwamitin dake lura da harkokin kasashen waje ya zargi China da satar fasaha, da kuma yi wa ‘yan Birtaniya barazana da kuma daukar tsattsauran mataki kan Taiwan da kuma aiwatar da wasu dokoki masu tsauri wajen habbaka kasar.

A ‘yan kwanakin nan Birtaniya na kallon China a matsayin abokiyar burminta, sai dai mjalisar kasar na son a mayar da zazzafan martani ga Beijing.

Sun nemi Birtaniya ta rage dogaro da China a wasu lamura kamar makamashin tsaro.

Sai dai masana na ganin duk da wadannan korafe-korafe, China wata babbar abokiyar Birtaniya ce ta fuskar kasuwanci da sauyin yanayi.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp