fidelitybank

Birtaniya da Najeriya sun kulla yarjejeniya a kan bakin haure

Date:

Gwamnatin Birtaniya ta sanar da cewa, ta kulla yarjejeniya da takwararta ta Najeriya kan kamawa da mayar da bakin-haure gida.

A wani sako da ta sanya a tuwita Sakatariyar harkokin cikin gidan Birtaniya Priti Patel, ta ce, yarjejeniyar mai matukar muhimmanci da Najeriya za ta sa a samu damar kara fitar da miyagun masu laifi daga kasar.

Ta bayar da sanarwar ne a jiya Alhamis sa’o’i bayan Birtaniyar ta mayar da wasau ‘yan Najeriyar su 10 gida bisa laifukan da suka danganci shige da fice.

Ba a bar mmutanen sun gana da kowa ba ko ma ‘yan jarida a filin jirgin saman a Lagos inda aka dawo da su. In ji BBC.

A farkon watan jiya, Yuni Kotun hakkin dan-Adam ta Turai ta haramta tashin jirgin farko da zai kai masu neman mafaka daga Birtaniya zuwa Rwanda.

Jirgin na daga shirin kai masu neman mafaka daga Birtaniya zuwa Rwanda, kamar yadda Birtaniyar ta sanar a watan Afrilu.

Shirin da gwamnatin Birtniyar ta ce zai hana masu bi ta tekun Ingila suna shiga kasar.

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp