fidelitybank

Birtaniya da Faransa sun yi barazanar ɗaukar mataki kan Isra’ila

Date:

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu ya soki shugabannin Faransa da Birtaniya da Canada, bayan sun nemi ya kawo ƙarshen sabbin hare-haren da sojijinsa suka sabunta a Gaza.

Idan kuma ba haka ba, shugabannin uku sun yi barazanar ɗaukan ƙwaƙwaran matakai muddin Isra’ila ta cigaba da nuna kunnen kashi da ƙin ɗage takunkuman hana shigar da kayan agaji Gaza.

Netanyahu ya ce waɗannan kalamai na su tamkar nuna goyon-baya ne ga Hamas.

A jiya Litinnin ne Isra’ila ta sassauta haramcin shigar da kayayyaki a Gaza, sai dai Majalisar Ɗinkin Duniya na cewa hakan da tayi bai wadatar ba.

Ana dai cigaba da luguden bama-bamai babu kakautawa a sassan Gaza.

vanguardnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp