fidelitybank

Bincike ya nuna mai ciki na wahalar da jariri ta idan ta na aiki a rana

Date:

Wani sabon bincike ya nuna cewa, jaririn da ke cikin mahaifiyarsa na iya faɗawa haɗari idan mai ciki ta yi aiki a wuri mai zafi sosai.

Binciken ya yi nazari kan mata manoma sama da 90, waɗanda ke aiki a gonakin shinkafa a ƙasar Gambia – mafi yawan lokaci a cikin tsananin zafin rana.

Masu bincike na kwalejin lafiya ta London School of Hygiene sun ce zuciyar ƴan-tayin irin waɗannan mata ta rinƙa bugawa da sauri, wani abu da ya sanya su cikin haɗari.

Kuma sun gane cewa kwararar jini zuwa jikin ɗan-tayin ya ragu saboda matsin da mahaifa ta shiga sanadiyyar yanayin na zafi.

Masana kimiyya sun buƙaci da a ƙara zurfafa binciken a wasu yankunan masu yanayin zafi domin samun ƙarin haske. In ji BBC.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp