fidelitybank

Bincike ya gano ana lalata madarar yara a Najeriya da Indiya da kuma Amurka

Date:

Wani sabon bincike ya gano cewa, kamfanoni na ci gaba da iƙirari game da sinadaran gina jikin da ke cikin madarar jarirai duk da ƙa’idojin da aka gindaya na daƙile yadda ake tallata su.

Masana kimiyya daga Kwalejin Imperial a London, sun duba yadda ake tallata madarar jariran a ƙasashe 15 da suka haɗa da Najeriya da Indiya da kuma Amurka.

Masu binciken sun gano cewa akasarin kamfanonin ba sa bayar da hujja bisa bincike na kimiyya game da alfanun da ke tattare da sinadaran da suke cewa madarar jariran na ɗauke da su.

Karanta Wannan: Asibitin Aminu Kano ya yi tir da likitan da ya yi sakaci da lafiyar jariri

Ƙwararrun sun yi kira a ƙara sa ido a kuma samar da tsari mai kyau wajen samar da madarar da kuma tallata ta. In ji BBC.

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp