fidelitybank

Bincike: Allurar rigakafin Corona miliyan 1 sun lalace a Najeriya

Date:

Binciken ya kuma gano cewa wuraren da aka ajiye rigakafin da kuma karancinsa, da kasancewar an kawo shi Najeriya ya na dab da daina aiki, sun taka muhimmiyar rawa wajen lalacewarsa kafin yin amfanin.

Najeriya dai na da mutane sama da miliyan 200, amma kasa da kaso hudu cikin 100 ne aka yi musu rigakafin cutar, kamar yadda Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta tabbatar.

A cewar binciken, kamfanin AstraZeneca ne ya sarrafa rigakafin, kuma an kawo shi ne daga Turai, ta hanyar tallafin da hadakar kasahe ke ba wa kasashe masu karamin karfi.

Wata majiya ta shaida cewa wasu daga cikin rigakafin an kawo su ne mako hudu zuwa shida kafin lokacin lalacewarsu, kuma ba za a iya amfani da su kafin lokacin ba. A cewar Aminiya.

Majiyar ta kara da cewa har yanzu dai ana ci gaba da kidaya lalatattun rigakafin, kafin a fitar da hakikanin adadinu nan gaba.

Kakakin Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Kasa, (NPHCDA), ya ce har yanzu hukumar na ci gaba da tattara alkaluman rigakafin da aka shigo da su da wanda aka yi amfani da su kafin ta fitar da alkaluma a nan gaba kadan.

WHO dai ta tabbatar da lalacewar rigakafin, amma ba ta bayar da cikakkun alkaluman hakan ba.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar Æ´ansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp