fidelitybank

Binani da Fintiri na fafatawa a jihar Adamawa

Date:

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta INEC, fara karɓar sakamakon zaɓen gwamnan jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya.

Kawo yanzu dai an karɓi sakamakon ƙananan hukumomi biyar – daga cikin ƙananna hukumomin jihar 21 -da ake gudanarwa a cibiyar tattara sakamakon zaɓen da ke birnin Yola.

Manyan ‘yan takara biyu ne dai ke kan gaba a zaɓen jihar, waɗanda suka haɗar da gwamnan jihar Ahmadu Umaru Fintiri na jam’iyyar PDP, wanda ke neman wa’adi na biyu, da kuma Sanata Aishatu Dahiru Ahmed Binani ta jam’iyar APC.

Ga yadda sakamakon ƙananna hukumomin da aka gabatar ya kasance:

Karamar hukumar Jada

ADC – 112

APC – 20899

PDP – 22933

SDP – 753

Karamar hukumar Gombi

ADC – 148

APC – 19665

PDP – 19866

SDP – 59

Karamar hukumar Guyuk

ADC – 55

APC – 14172

PDP – 18427

SDP – 422

Karamar hukumar Shelleng

ADC – 24

APC – 12589

PDP – 14867

SDP – 1136

Karamar hukumar Ganye

ADC – 80

APC – 21605

PDP – 17883

SDP – 69

Karamar hukumar Demsa

ADC – 255

APC – 11798

PDP – 22958

SDP – 146

spw

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp