fidelitybank

Binani ba ta ba ni ko kwabo ba – Barrister Hudu

Date:

Shugaban hukumar zaben ta INEC, a jihar Adamawa da aka dakatar, Barrister Hudu Yunusa Ari, ya musanta zargin da ake yi cewa, ya karbi cin hanci na Naira biliyan biyu don ayyana Sanata Aishatu Dahiru Binani a matsayin wadda ta yi nasara a zaben na gwamnan jihar Adamawa.

Binani dai ita ce ‘yar takarar gwamna ta jam’iyar APC a jihar Adamawa a zaben 2023.

Ta kalubalanci gwamna mai ci ne na jam’iyar PDP Ahmadu Umaru Fintiri wanda a karshe hukumar zaben ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben a wa’adi na biyu.

Hudu ya ce ba ya nadama ko kadan game da matakin da ya dauka na sanar da sakamakon zaben gwamnan da aka yi a jihar ana tsakiyar tattara sakamako.

Barrister Hudu Yunusa wanda rundunar `yan sanda ke nema ya ce doka ce ta ba shi hurumin sanar da sakamakon.

Ya kara da cewa a shirye yake ya mika kansa ga rundunar ‘yan sandan Najeriya da ke nemansa nan ba da jimawa ba.

pulse news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp