fidelitybank

Bikin Sallah: Ƴan sanda sun sanya dokar tsawaita zirga-zirga ababan hawa Borno

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta sanya dokar takaita zirga-zirgar ababen hawa na tsawon sa’o’i shida a cikin babban birnin Maiduguri, a wani mataki na tabbatar da tsaro a lokacin bukukuwan Sallah.

Za a kiyaye dokar ne daga karfe 6:00 na safe zuwa 11:00 na safe a ranar Idi a Maiduguri da kewaye.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, ASP Sani Kamilu, ya fitar ranar Asabar a Maiduguri.

Ya ce matakin ba wai don dalilai na tsaro ne kawai ba, a’a don saukaka zirga-zirgar ababen hawa zuwa wuraren sallah.

Sanarwar ta bukaci al’ummar musulmi da su kasance a wuraren da ake gudanar da addu’o’i da wuri-wuri, don gujewa cunkoso, ta kuma shawarci iyaye da su yi taka tsan-tsan wajen kawo matsala a yayin bikin.

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Dangantaka tsakanin Amurka da Canada ta yi tsami

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai yanke dukkan...

An yi jana’izar Kwamandojin sojinta da masana nukiliyar Iran da Isra’ila ta kashe

Iran ta gudanar da jana'izar mutum 60, ciki har...

Za a binne Attaijirin dan kasuwar nan na Kano Dantata a Dubai

Allah ya yi wa attajirin ɗan kasuwar nan na...

Dalori ne ya maye gurbin Gnaduje a shugabancin APC

Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na yankin arewa, Ali Bukar...

IGP ya ba da umarnin bincike kan bidiyon ƙorafin wani tsohon ɗansanda

Babban Sufetan ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Adeolu Egbetokun, ya...

Amurka za ta bayar da gudunmawar dala miliyan 30 ga ‘yan Gaza

Amurka za ta ba da tallafin dala miliyan talatin...

Iran na binciken ɓarnar da aka yi cibiyoyin nukiliyar ƙasar

Ministan harkokin waje na Iran ya amince an yi...

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karo na farko

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karon farko...

Sojoji na zaman makoki na kwanaki 3 bayan an kashe Jami’ai 17

Rundunar Sojin sama ta bayyana fara zaman makoki na...

‘Yan Ta’adda ba za su samu mafaka ba a Nasarawa ba – Gwamna

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya musanta zargin da...

Sojoji sun mayar da martani kan ‘Yan ta’addan Neja

Dakarun Sojin Saman kasar nan, sun ce sun ƙaddamar...

Kotu ta yanke wa Matashin da ya kashe Budurwarsa hukuncin kisa

Kotun babban birnin jihar Nasarawa ta yanke wa wannan...
X whatsapp