fidelitybank

Biden ya mayar da martani akan Twitter bayan Musk ya saye kamfanin

Date:

Shugaba Joe Biden na Amurka ya ce, attajiri mafi arziki a duniya Elon Musk ya sayi kamfani (Twitter) mafi girma da ke yaɗa ƙarairayi a duniya.

Biden ya yi kalaman ne daidai lokacin da Mista Musk ya kori kusan rabin ma’aikatan kamfanin Twitter cikin ƙanƙanin lokaci.

Mista Musk ya sayi kamfanin da bashi ya yi wa katutu a makon da ya gabata kan dala biliyan 44, kuma ya wallafa a shafinsa na dandalin cewa, ba shi da wani zaɓi sama da ɗaukar matakin a daidai lokacin da yake asarar kusan dala miliyan huɗu a rana ɗaya.

Wakilin BBC ya ce da alama Twitter ba zai ci gaba da cire kalaman ƙiyayya da labaran ƙarya a dandalin kamar yadda ya yi a baya.

Musk ya sanar da cewa tuni manyan kamfanoni suka dakatar da bai wa Twitter tallace-tallace saboda fargabar rashin sanin inda ya dosa.

latest news nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp