fidelitybank

Biden ya lashe zaben fidda gwani a South Carolina

Date:

Shugaban Amurka Joe Biden ya samu gagarumar nasara a zaɓen fitar da gwani na jam’iyyar Democrat a jihar South Carolina.

Yayin da aka kirga kusan duka ƙuri’un da aka kaɗa a zaɓen na ranar Asabar, mista biden ya samu ƙuri’un duka wakilai 55, kamar yadda kafar yaɗa labaran CBS ta Amurka ta bayyana.

Wannan shi ne zaɓen fitar da gwanin jam’iyyar Democrat na farko, gabanin zaɓen shugaban ƙasar da za a yi cikin wannan shekara.

Mista Biden – wanda ba ya fuskantar hamayya mai yawa a cikin jam’iyyarsa – ya yi alƙawarin kayar da tsohon ƙasar, Donald Trump na jam’iyyar Republican.

Shugaban ya tuna yadda masu kaɗa kuri’a a South Carolina suka “taimaki takararsa” a yakin neman zaɓensa na 2020. Ya kuma ce “ba shi da shakku” za su dora shi kan hanyar lashe zaɓen shugaban ƙasa a 2024.

Mista Biden ya bai wa sauran abokan takararsa ‘yan dimokrats, Marianne Williamson da Dean Phillips tazara mai yawan gaske, inda alƙaluman farko nuna cewa sun samu kashi biyu na ƙuri’un.

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp