fidelitybank

Biden ya kai ziyara Ukraine a karo na farko

Date:

Shugaban Amurka, Joe Biden na wata ziyara a Kyiv, wanda shi ne ziyararsa ta farko, tun bayan da Rasha ta mamayi Ukraine kusan shekara ɗaya da ta wuce.

A jawabinsa, Biden ya yaba wa Ukraine bisa jajircewarta a yaƙin da take yi da Rasha, inda ya ce ya taɓa kawo ziyara a Kyiv har sau shida lokacin da yake mataimakin shugaban ƙasa.

“Putin ya ɗauka Ukraine bata da karfi kuma kan ƙasashen yamma a rabe yake…ba ya so ya ga kan mambobin Nato a haɗe. Sannan ba ya son mu kawo taimako ga Ukraine.

“Ya ɗauka zai ci galaba a kan mu. Amma bana tsammanin yana tunanin haka a yanzu. Ya tafka kuskure.”

Tun da farko, ya yi alkawarin bai wa Kyiv sabon taimakon soji da ya kai $500m wanda za a saar a gobe.

Shugaba Zelensky ya yi maraba da wannan ziyara mai tarihi da shugaban na Amurka ya kai wa ƙasarsa.

nigeria newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp