fidelitybank

Biden na ci gaba da shan suka sai ya janye daga takara

Date:

Wani dan jam’iyyar Democrat a majalisar dokokin Amurka ya ce shugaba Joe Biden ya kasa shaida shi, lokacin da suka hadu a wajen wani taro a watan Yuni, duk da doguwar abotar da ke tsakaninsu.

A wani ra’ayi da ya rubuta a jaridar Boston Globe, Seth Moulton, daga jihar Massachusetts ya jaddada kiran da ya yi wa shugaban a farkon wannan watan cewa ya hakura da sake neman shugabancin kasar saboda yadda shekarunsa suka tura.

Akalla ‘yan jam’iyyar Democrat 30 ne a Majalisa suka bi sahun wannan kira.

Sai dai Mista Biden ya dage cewa shi ne dan takarar da ya fi dacewa ya kayar da Donald Trump.

Ya kuma sanar da aniyarsa ta ci gaba da yaƙin neman zaɓe a mako mai zuwa.

A halin da ake ciki, JD Vance dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar Republican ya ce idan har shugaban kasar ba shi da koshin lafiyar sake tsayawa takara, to bai kamata ma ya ci gaba da

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp