fidelitybank

Biafra: A sakar mana mutanen mu 983 – Ohanaeze Ndigbo

Date:

Kungiyar al’adun gargajiya ta Ohanaeze Ndigbo ta ce, akalla masu fafutukar kafa kasar Biafra 983 ne ke tsare a gidajen gyaran hali daban-daban a kasar nan.

Kungiyar ta bayyana cewa, daga cikin adadin, fursunonin ‘yan kabilar Igbo 182 galibi matasa da mata ne a halin yanzu, suna cikin mawuyacin hali a cibiyar gyaran hali ta Fatakwal kan jiran shari’a kan batun neman kafa kasar Biafra tsakanin shekarar 2016 zuwa 2021.

Mazi Okechukwu Isiguzoro, Sakatare Janar na kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta Duniya, a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai jiya, ya bayyana cewa ,“ya zama wajibi mu fadakar da gwamnatin tarayya, domin tabbatar da cewa, duk wani abu da Nnamdi Kanu ya fito na amfani da shi dole ne a mika wa wadannan matasa wadanda laifinsu kawai sanye da kayan Biafra ne. da katin shaida, ko mene ne, wannan shi ne karo na farko da muke magana a madadinsu, kuma sun cancanci a yi musu afuwa kamar Nnamdi Kanu.”

labaran duniya na yau

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp