fidelitybank

Beckham ya magantu a kan ficewar Ingila daga Qatar

Date:

Tsohon dan wasan Ingila, David Beckham, ya mayar da martani game da fitar da zakuna uku daga gasar cin kofin duniya ta FIFA na bana.

Beckham ya ce, Ingila za ta iya ‘tafiya da kai sama’ bayan da ta sha kashi a hannun Faransa da ci 2-1 a gasar cin kofin duniya a karshen mako.

Haka kuma tsohon dan wasan na Manchester United da Real Madrid ya jinjinawa kyaftin din ‘Dan wasan na gaskiya Harry Kane bayan wani mummunan dare da ya yi wa dan wasan Tottenham Hotspur.

Ingila ta sha kashi a hannun Faransa bayan kwallaye biyu da Aurelien Tchouameni da Olivier Giroud suka ci a yayin da Kane ya zura kwallo a bugun daga kai sai mai tsaron gida sannan kuma ya barar da bugun daga kai sai mai tsaron gida.

“Yaran mu za su ci gaba da girma,” Beckham ya rubuta a Instagram ranar Lahadi.

legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ƙarƙashin ƴan Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp