fidelitybank

BBC ta rufe bangaren rediyon Larabci bayan shekaru 85

Date:

A wani bangare na mayar da hankali kan ayyukan da suke gudana a intanet da kuma tsuke bakin aljihu, BBC ta rufe gidan radiyonta na bangaren Larabci wanda yake shekara 85 yana gudamar da ayyukansa.

A watan Satumbar 2022 ne BBC ta ayyana sashen Larabci cikin sashenta 10 da za ta rufe, tare da na China da na Indiya da kuma na Fasha.

BBC ta rufe ayyuka 100 tun daga babban sashenta na duniya baki daya da ke Birtaniya, ta kuma É—auki matakin ne domin rage kashe-kashen kuÉ—aÉ—enta saboda Gwamnatin Burtaniya ta ce za ta rage ba ta kudaden gudanarwa.

Wannan lamari zai shafi aÆ™alla ayyuka 382, yayin da ma’aikatar ke Æ™ara karkata wajen koma aiki a intanent kuma take yunkurin toshe giÉ“in da take da shi na dalar Amurka miliyan 35.

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp