fidelitybank

Bayern Munich ta hakura da Bundesliga – Tuchel

Date:

Kocin Bayern Munich Thomas Tuchel ya ce gasar ɗaukar Bundesliga ta ƙare bayan rashin nasarar da ya yi da ci biyu babu ko daya a hannun Borussia Dortmund, duk da cewa a kwai wasa bakwai da ya yi ragowa a kakar.

Kwallayen da Dortmund ta ci sun fito ta hannun Karim Adeyemi da Julian Ryerson, nasarar farko da ta samu kan Munich a wasan hamayya na Der Klassiker tun 2019.

Da wannan rashin nasara, yanzu maki 13 ne tsakanin Leverkusen da ke ta ɗaya da Bayern da ke matsai na biyu.

Ko da aka tambaye shi ko Bayern ta hakura da wannan kofin, sai Tuchel ya ce “eh ko shakka babu.”

A makon jiya ne kocin Leverkusen Xavi Alonso ya bayar da tabbacin ci gaba da zama a ƙungiyar, wanda hakan ya kawo ƙarshen jita-jitan da ake yi na maye Jurgen Klopp a tsohuwar kungiyarsa Liverpool.

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp