fidelitybank

Bayan taron APC a Kano mutane 7 sun mutu a hatsarin mota

Date:

Mutane 7 daga Kwanar Dangora da ke karamar hukumar Kiru a jihar Kano, sun mutu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a kan hanyar Kano zuwa Zariya bayan taron gangamin jam’iyyar APC.

Hatsarin kamar yadda wata majiya ta bayyana, ya afku ne da misalin karfe 6 na yamma, lokacin da motar da wadanda abin ya shafa ke ciki ta yi karo da wata tankar mai.

Majiyar ta bayyana cewa mutane biyar ne suka mutu nan take yayin da wasu biyu kuma aka bayyana sun mutu a asibitin Murtala Muhammed.

ĈŠan takarar gwamnan ya shiga jimame na mutuwar Kodinetansa a wani hatsari

Ya kara da cewa, “Bayan sun yi karo ne sai motar dakon tankar ta fice daga motar ta murkushe motar Golf a shingen da ke kan hanyar.”

Ya ce wadanda hadarin ya rutsa da su, sun hada da Bala Kariya, Barau Kariya, Hamza Huntu, Danladi Gidan Algaita, Musbahu Gidan Diraman, Yakubu Gidan Diraman da Lawan Gidan Diraman.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp