fidelitybank

Bayan na miƙa mulki zan koma gona ta – Ortom

Date:

Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe a ranar Juma’a, ya ce, zai koma gona bayan ya ffadi a takararsa ta Sanata.

Ortom, wanda ya bayyana hakan a gidan talabijin na Arise TV, ya dage kan cewa ‘kasuwar ba ta da kyau’ a lokacin da ya fita neman kujera a Majalisa.

Ku tuna cewa burin gwamnan Benuwe ya ci tura ne bayan da ya sha kaye a ranar 25 ga watan Fabrairu lokacin da ya sha kaye a hannun tsohon mataimakinsa, Titus Zam.

Da aka tambaye shi ‘yaya kasuwa ta kasance’ bayan ya fadi zaben ‘yan majalisar dattawa, Ortom ya mayar da martani cewa, “Kasuwar na takarar kujerar sanata ba ta da kyau.

“A wannan karon, kasuwar ba ta da kyau, amma zan kasance a nan (a matsayina na gwamnan Benue) har zuwa ranar 29 ga Mayu, da yardar Allah zan mika mulki.

“Zan sami wani abu da zan yi. Zan iya komawa gonata gwargwadon abin da nake so.”

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp