fidelitybank

Bayan mun gyara PDP za kuma ta gyara Najeriya – Makinde

Date:

Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce, za su yi duk mai yiwuwa domin su gyara jam’iyyar PDP, domin ita ce za ta gyara Najeriya.

Makinde ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis a Abuja a lokacin ƙaddamar da kwamitin gwamnoni na jam’iyyar, da kuma fitar da tsare-tsaren cibiyar Peoples Democratic Institute (PDI), wadda cibiya ce ta bincike da aka assasa tun a shekarar 2000 domin bincike da tattara bayanai da horarwa da sauransu, kamar yadda jaridar The Nation ta kalato daga kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN.

Makinde ya ce jam’iyyar ce za ta iya gyara Najeriya, inda ya ƙara da cewa, “za mu gyara PDP, ita kuma sai ta gyara Najeriya.”

Ya ƙara da cewa, “a yanzu da muka fara fuskantar 2027, akwai buƙatar PDP ta samar wa ƴan Najeriya wata damar daban. Ƙasarmu na buƙatar gyara da tsari mai kyau. Ƴan Najeriya na jiran PDP ta kawo musu wani zaɓin,” in ji shi, inda ya ƙara da cewa tun a 1999 yake cin moriyar PDP, sannan ya ce ba zai so ya gurɓata rijiyar da ya sha ruwa a ciki ba.

A nasa jawabin, tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki ya nanata buƙatar da ke akwai na haɗin kai a PDP.

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp