fidelitybank

Batun da ya sanya muka tsinduma yajin aikin wata guda – ASUU

Date:

Kungiyar makaman jami’o’i ta kasa ASUU ta sanar da tsunduma yajin aiki, bayan da kungiyar ta zauna zaman tattaunawa kan samar da masalaha.

Ya zuwa yanzu, gwamnati ta gagara cika alkawuran da ta dauka tsakaninta da ASUU, lamarin da bai yi wa kungiyar dadi ba.

Kungiyar ta sanar da dalibai da iyaye da daukacin al’umma abin da ke tsakaninta da gwamnatin Najeriya.

Punch ta rawaito cewa, a wani taron manema labarai da shugaban kungiyar, Farfesa Emmanuel Osodeke ya hada, inda ya yi jawabi kan batun a ranar Litinin 14 ga watan Fabrairu.

Osodeke ya bayyana cewa, a ranakun 13 da 14 ga watan Nuwamba, Shugaban ASUU, ya koka da cewa duk da ganawar da ya yi da Ministan Kwadago da Aiki, Dr. Chris Ngige, a ranar 14 ga Oktoba, 2021, kan batutuwan da kungiyar ke bore akai, gwamnati ta yi shuru. Bayan wannan barazanar, karamin ministan ilimi, Emeka Nwajiuba, ya yi alkawarin cewa za a biyawa kungiyar bukatunta. Makonni kadan, ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta shirya yi, domin an biya malaman jami’o’in tarayya alawus na Naira biliyan 22.1. Shugaba Buhari ya gana da shugabanni, ciki har da na addinai kan lamarin da ya shafi yarjejeniyar gwamnati da ASUU ta 2009.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp