fidelitybank

Bashin da Tinubu ke ciwo Najeriya babbar matsala ce ga masu tasowa – Obasanjo

Date:

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya bayyana karuwar basussukan Najeriya a matsayin wata babbar matsala ga al’ummar yanzu da masu zuwa.

Obasanjo ya bayyana hakan ne yayin wani shiri mai taken “Boiling Point Arena”.

Bashin Najeriya ya haura Naira Tiriliyan 12.6 a cikin watanni uku, inda ya kai N134.3 tiriliyan ($91.3bn) a karshen kwata na biyu na shekarar 2024.

Wannan ya nuna karuwar kashi 10.35 cikin 100 daga Naira tiriliyan 121.7 da aka samu a rubu’in farko na shekarar.

Da yake mayar da martani, Obasanjo ya ce, “Eh, na sami damar yafewa al’ummar kasa basussuka kafin in bar mulki, amma yanayin bashin da muke bi yanzu matsala ce ga wannan da na gaba.”

Obasanjo ya buga misali da kasashen Koriya ta Kudu da Singapore a matsayin misali na kasashen da ci gaban da suka samu ya samo asali ne daga shugabanci na gaskiya da rikon amana.

A cewarsa, hanya mafi dacewa ta yaki da cin hanci da rashawa ita ce daga sama.

“Hanya mafi kyawun yaki da cin hanci da rashawa daga sama. A Koriya ta Kudu, shugabanninsu na yin nade-nade bisa cancanta, kuma hakan ya zama gadon kasar,” in ji shi.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...
X whatsapp