fidelitybank

Barcelona ta sami Yuro miliyan 2 bayan ta lallasa Real Madrid

Date:

An bayyana kyautar da Barcelona da Real Madrid za su samu na halartar wasan karshe na cin kofin Spanish Super Cup.

Barcelona ta lallasa Real Madrid da ci 3-1 a gasar cin kofin Spanish Super Cup da suka fafata a ranar Lahadi a kasar Saudiyya.

Kwallayen da Gavi da Robert Lewandowski da kuma Pedri suka ci ne suka tabbatar da cewa Barcelona ta doke kungiyar Carlo Ancelotti.

Karim Benzema ne ya zura kwallo a ragar Barcelona.

A cewar AS, Hukumar Kwallon Kafa ta Spain (RFEF) za ta biya Barcelona Yuro miliyan 2 saboda lashe kofin Spanish Super Cup na bana.

Real Madrid wadda ta zo ta biyu za ta samu Yuro miliyan 1 bayan ta sha kashi a hannun Xavi.

nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp