fidelitybank

Barcelona ta kafa tarihi a gasar cin kofin zakarun Turai

Date:

A daren ranar Talata ne Barcelona ta kafa tarihi a gasar cin kofin zakarun Turai ta UEFA, bayan da ta doke Napoli da ci 3-1 a wasan zagaye na biyu na 16 da suka fafata a Spain.

A cewar OptaJose, Barcelona ta zama kungiya ta farko a tarihin gasar zakarun Turai da ta fara fara wasa biyu masu shekaru 17 ko kasa da haka a gasar cin kofin zakarun Turai wasan zagaye na gaba.

‘Yan wasan sune Lamine Yamal (shekaru 16 da kwanaki 243) da Pau Cubarsí (shekaru 17 da kwanaki 50).

A halin da ake ciki dai kwallayen da Fermin Lopez da Joao Cancelo da Robert Lewandowski suka ci ne suka baiwa kungiyar ta La Liga nasara akan Napoli.

Amir Rrahmani ne ya ci wa kungiyar ta Seria kwallo a ragar Xavi.

www.legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp