fidelitybank

Barcelona ta fi Real Madrid – Joan Laporta

Date:

Shugaban Barcelona, Joan Laporta, ya yi ikirarin cewa kungiyarsa ta fi abokiyar hamayyarta Real Madrid.

Laporta ya kuma ce za su iya ci gaba da rike gasar La Liga a kakar wasa mai zuwa sannan su kuma daga gasar zakarun Turai.

Barca ta sanya hannu biyu kawai a kasuwar musayar ‘yan wasa zuwa yanzu – Ilkay Gundogan da Iñigo Martinez.

“Muna da mafi kyawun kungiya fiye da Madrid kuma, daidaikunmu, mu ma mun fi kyau, tare da wani bambanci fiye da abokan hamayyar mu,” Laporta ya fada wa Sport.

“A matsayina na dan kungiya kuma mai goyon baya, na gamsu da kungiyar da muke ginawa.”

Madrid wadda ta zo ta biyu a bayan Barca a bara a gasar La Liga, ta kara da Jude Bellingham, Joselu, Fran Garcia da kuma Arda Guler a bana.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp