fidelitybank

Bankin Duniya ya koka a kan bashin da China take dimbizawa Afrika

Date:

Shugaban Bankin Duniya, David Malpass, ya bayyana damuwa kan basukan da China ke dumbuza wa ƙasashen Afirka masu tasowa.

Ya ce kamata ya yi a riƙa bayyana ƙa’idojin yarjejeniyar irin wannan bashi a fili.

”Wannan abin damuwa ne a daidai lokacin da ƙasashe irin su Ghana da Zambiya ke fuskantar matsalar kasa biyan bashi ga ƙasar ta China”, in ji Mista Malpass.

Ita dai, China tana cewa tana ƙulla yarjejeniya da ƙasashen ne bisa tsarin dokokin duniya.

A shekarun baya-bayan na dai, China ta kasance ɗaya daga cikin ƙasashen da ke samar da bashi ga ƙasashe masu tasowa.

Wani bincike ya nuna cewa daga 2016 zuwa 2021, China ta ba da rancen dala miliyan 185 ga ƙasashe 22. In ji BBC.

Wasu daga cikin cibiyoyin ba da rance na duniya, sun yi zargin cewa China na karɓar kadarorin da ba a yarda da su ba, a matsayin jingina kafin ba da rancen.

Sun kuma yi zargin cewa ƙasashen kan biya rancen a wasu lokuta ta hanyar sayar wa Chinar albarkatun ƙasar da suke da su.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...
X whatsapp