fidelitybank

Bankin Duniya ya bankaɗo dala miliyan 32 da ta yi ɓatan dabo a aiki samar da ruwan shan Najeriya

Date:

Bankin Duniya ya bankado dala miliyan 32 a cikin kudaden da ba a tantance ba a aikin samar da ruwan Najeriya.

An bayyana hakan a cikin rahoton shekara-shekara na Tsarin takunkumi na FY2024 da bankunan suka fitar.

Rahoton ya nuna cewa kudaden da suka bata an yi niyya ne domin karfafa ayyukan samar da ruwa a Najeriya amma ba a yi kididdigar da su ba, lamarin da ya sa aka shiga tsakani domin kare martabar aikin.

“INT ya bi diddigin hadurran da aka gano game da wani aiki a sashin ruwa na Najeriya tare da nuna alamun gudanar da hadarin, wanda ke da nasaba da dala miliyan 32 na kudaden da ba a tantance ba.”

A wani mataki na kwato asusun, bankin duniya ya hada hannu da tawagar aikin, da suka hada da shugaban tawagar Najeriya, manajan ayyuka, da kwararre kan harkokin kudi.

A matsayin shawarwarin, babban bankin Najeriya ya nemi ya mayar da dala miliyan 22, yayin da dala miliyan 6 ya rage a cikin asusun aikin don biyan kudaden gudanar da ayyukan da aka yi tsammani.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp