fidelitybank

Ban yi nadamar ba a takardun sirrin da aka samu a tsohon ofishi na – Biden

Date:

Shugaba Biden na Amurka ya ce, ba shi da wata nadama kan yadda Fadar Gwamnatin kasar, White House, ta yi game da batun bayyana cewa an samu takardun bayanan sirri na gwamnati a tsohon ofishinsa a Washington da kuma gidansa a Delaware.

Tun a watan Nuwamba da Disamba aka gano takardun, amma sai a farkon wannan watan nan aka bayyana labarin.

An nada jami’i na musamman domin gudanar da bincike kan yadda Mista Biden ya aikata hakan, wanda tun a lokacin yana mataimakin shugaban kasa ne a gwamnatin Obama.

Tsohon Shugaban Amurkar Donald Trump ma an gano tarin irin wadannan takardu na sirri a gidansa.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari a Æ™auyuka 15 na Zamfara a mako É—aya – Rahoto

Wani rahoto da tashar Channels ta ruwaito daga cibiyar Zamfara Circle...

Jihohin Arewa huÉ—u ne suke biyan mafi Æ™arancin fansho na N32,000 – NUP

Ƙungiyar ƴan fansho na arewacin Najeriya, NUP ta ce...

A karon farko an gurfanar da Mutanen da ake zargi da kai hari Cocin Owo

Mutum biyar da ake zargi da shirya harin bam...

Peter Obi na nan a cikin jam’iyyar har yanzu – LP

Shugaban ƙungiyar Obidient Movement, Dr. Tanko Yunusa ya ce...

Yadda Mahara sun kashe mutum biyu, sun ƙona gidaje a Filato

Wasu da ake zargin mahara sun afka wa karamar...

An YI zanga-zanga a Isra’ila kan shirin Netanyahu na mamaye Gaza

Dubban mutane sun fito kan tituna a faÉ—in Isra'ila,...

Birtaniya za ta fara tisa ƙeyar bakin da suka aikata laifi zuwa kasarsu

Birtaniya ta fitar da sabon tsarin tisa keyar duk...

NDLEA ta kama Fasto kan zargin safarar miyagun ƙwayoyi

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya,...

Gwamnoni sun mika sakon ta’azziya ga iyalan Audu Ogbeh

Shugaban ƙungiyar gwamnonin arewa kuma gwamnan jihar Gombe, Muhammadu...

Duk wahala sai dai mu mutu a Gaza – Fatma

Wata mai mai Æ´aÆ´a tara ta ce, duk runtsi...

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...
X whatsapp