fidelitybank

Ban shirya zama da Atiku ba – Wike

Date:

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce, babu wata dama da shi da abokan siyasar sa za su iya tattaunawa da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kafin babban zabe.

Wike ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da aka yi da manema labarai a Fatakwal ranar Alhamis.

Kungiyar gwamnoni biyar da aka fi sani da G5, karkashin jagorancin Wike na adawa da takarar Atiku.

Abokan sa sun hada da Seyi Makinde na Oyo, Samuel Ortom na Benue, Okezie Ikpeazu na Abia, da Ifeanyi Ugwuanyi na Enugu.

Wike ya yi iĈ™irarin cewa lokacin warware korafe-korafen G5 ya Ĉ™are “kuma bai shirya sake zama da kowa ba”.

“A’a, ba za mu iya yin haka ba; an kare! Mun fadi hakan kuma babu wani abu da kowa zai iya yi a kai yanzu,” inji shi.“Sun yi imanin za su iya lashe zaben. Ban shirya sake zama da kowa ba.”

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp