fidelitybank

Bamu kori dalibin jihar Sokoto ba – Kasar Rasha

Date:

Hukumar ba da tallafin karatu ta Jihar Sokoto, ta ce, ta samu wata wasika daga jami’ar ISMU ta kasar Rasha da ke cewa, ikirarin da dalibin nan dan asalin jihar Yahaya Usman ya yi cewa, an kore shi daga makarantar kuma yana tsare a sansanin tsare bakin Haure ba gaskiya ba ne.

A cikin wasikar wadda BBC ta ga Kofenta dauke da san hannun Babbar Jami’a mai kula da hulda da daliban kasashen wajen Elena Orel, jami’ar ta ce duk da cewa lalle ana bin dalibin bashin kudin karatu; yana nan a sake kuma yana zuwa aji don daukar darasi.

A makonnin baya ne dai dalibin ya yi ta hira da kafafen watsa labarai yana zargin cewa an kore shi daga makaranta kuma an tsare a sansanin tsare bakin haure saboda kasawar hukumomin jiharsa na biya masa kudin karatu.

Alhaji Bello Isah shi ne babban sakatare a hukumar ba da tallafin karatun ta jihar Sakkwato, kuna iya sauraronkarin bayanin da ya yi wa BBC.

daily sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp