fidelitybank

Ballon d’Or: Abun da yasa Vinicius ya ke bakinci – Ancelloti

Date:

Kocin Real Madrid Carlo Ancelotti ya dage cewa Vinicius Junior bai yi bakin ciki ba saboda ya sha kaye a zaben Ballon d’Or na 2024.

Da yake magana da manema labarai a ranar Litinin, Ancelotti ya yi ikirarin cewa dan wasan gaba na Brazil bai ji dadi ba saboda ambaliyar da ta lalata Valencia, Spain.

Los Blancos ta ga an soke karawarsu da Valencia a gasar La Liga saboda bala’in da ya faru a makon jiya.

Ancelotti ya ce: “Vinicius Jr yana bakin ciki amma ba saboda kyautar Ballon d’Or ba.

“Yana bakin ciki saboda abin da ke faruwa a Valencia.”

Vinicius Jr ya rasa kyautar Ballon d’Or a hannun Rodri na Manchester City, duk da kasancewarsa babban wanda ya fi son lashe ta.

Ya zo na biyu a zaben yayin da abokin wasan Madrid Jude Bellingham ya zo na uku.

natforce 
latest news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi É—an shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin Æ´an Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taÉ“a barin Iran ta Æ™era makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaÆ™i – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama É—an kasar China da zargin kai wa Æ´an Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...
X whatsapp