Ministan lafiya na Falasinawa ya ce jarirai bakwaini guda 39 waÉ—anda ke cikin kwalba na cikin hatsarin mutuwa a asibitin Al-Shifa da ke Gaza.
Duk da cewa jariran na cikin kwalba, to amma katsewar wutar lantarki na nufin cewa iskar da suke amfani da ita ita ma za ta katse.
Yanzu haka ma’aikatan lafiya na bakin Æ™oÆ™arinsu na ganin sun samar wa bakwainin iska kai-tsaye.
Sai dai ma’aikatan lafiyar na cewa jariran za su iya mutuwa cikin watanni Æ™alilan.