fidelitybank

Bai kamata Afrika ta zama saniyar ware a yaƙin Ukraine – Amurka

Date:

Jakadiyar Amurka a Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce, bai kamata ƙasashen Afrika su zama ƴan baruwana a yaƙin Ukraine ba.

A yayin wata hira da BBC, Linda Thomas-Greenfield, ta bayyana cewa a ƙuri’ar da aka yi a babban zauren majalisar makonni biyu da suka gabata kan ƙin amincewa da kutsen da Rasha ta yi wa Ukraine, ta ce ƙasashe 17 sun ƙi ɗaukar ɓangaren sai kuma ƙasashe takwas sun ƙaurace wa jefa ƙuri’ar baki ɗaya.

Jakadiyar ta ce, babu batun zama ƴan ba-ruwanmu a wannan lamari, kuma wannan yaƙin ba yaƙin caccar baka bane tsakanin ƙasashen Yamma da Rasha.

Ms Greenfield ɗin kuma ta ce kasarta za ta mara baya ga kudurin Afirka Ta Kudu na shiga tsakani a yakin na Ukraine.

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp