Majalisar dattawa ta tantance tsohon gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu a matsayin minista daga jihar Kebbi.
Bagudu bai fuskanci tambayoyi a majalisa a lokacin da ake tantance shi ba, la’akari da cewa tsohon mdan majalisar dattawan ƙasar, kamar yadda sanatocin ska bayyana.
Tsohon gwamnan jihar Kebbin ya yi gaisuwa ne kawai ya wuce kamar yadda shugaban majalisar dattawa ya ba shi dama