fidelitybank

Baffa ne zai jagoranci kwamitin karɓan kuɗaɗen haraji na gidajen taro da shakatawa – Ganduje

Date:

Gwamnatin jihar Kano, ta kafa kwamitin da zai rinka kula da karbar ƙudaden shiga daga gidajen da a ke gudanar da taro da na yawon buɗe idanu karkashin shugabancin Baffa Babba Ɗan Agundi.

Gwamnan Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan a fadar gwamnati.

Ya ce, “Mun tattauna da masu irin wadannan gidajen na taruka da masu otal-otal da sauran su, inda su ka bada goyon bayan su kasancewar kudaden za su taimaka wajen dorewar manyan ayyuka a Kano”. Inji Ganduje.

Bayan kammala jawabin gwamna shi ma shugaban kwamitin, Baffa Babba Dan Agundi, ya ce,”Za mu yi aiki yadda ya kamata, saboda ci gaban jihar Kano wajen abin ko yi da ita”.

“Yanzu haka mun tattauna da mutane 570 masu gidajen abinci da otal-otal da wuraren shakatawa, kuma dukannin shugabannin sun nuna goyon bayan su kan wannan sabuwar dokar”. A cewar Baffa.

nigerian news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Rundunar sojin ruwa za ta kafa sansani a Kebbi

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta...

Za afara rijistar masu zabe a Najeriya – INEC

Hukumar zaɓe ta INEC, ta ce, nan gaba cikin...

Ma’aikatan Jinya sun dakatar da yajin aiki a Najeriya

Ministan lafiya a Najeriya ya ce, ma'aikatan jinya da...

Izak ya na ɗaukar horo bayan ya dage sai ya koma Liverpool

Ɗanwasan gab ana Newcastle Alexander Isak na can yana...

Masu tsaigunta wa ƴan Bindiga ne ke haddasa kashe-kashe – Gwamnan Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ce masu tsegunta wa ƴanbindiga...

Gwamnoni ku yi wa mutanen ƙauyika da karkara ayyuka – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu, ya buƙaci gwamnonin ƙasar nan su...

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faɗa ADC

Tsohon ɗan jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...

Isra’ila na zargin Canada da goyon bayan Hamas – Netanyahu

Isra'ila ta zargi Canada da taimaka wa Hamas bayan...

Rashin tallafin agaji ka iya dawo da Boko Haram a Najeriya – MDD

Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta...

Yin gini a kan hanyoyin ruwa ne ya janyo ambaliyar Maiduguri – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeriya NEMA ta...

Amnesty ta yi Allah wadai da tsare Sultan kan bidiyon lafiyar Tinubu

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Amnesty International ta yi...

Dalilin da ya sa na gana da Tinubu – Kofa

Ɗan majalisar tarayyar mai wakilitar Kiru da Bebeji daga...
X whatsapp