fidelitybank

Badaru ya rattaba hannu a kan kudurin kasafin 2023

Date:

Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar, ya sanya hannu kan kudurin kasafin kudin jihar na shekarar 2023.

Hakan na zuwa ne sa’o’i bayan da Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta amince da kudirin ya zama doka.

DAILY POST ta ruwaito cewa, a ranar Alhamis ne majalisar dokokin jihar Jigawa ta zartar da kasafin kudin ba tare da karin naira miliyan 172 da gwamnan ya gabatar wa majalisar ba.

Da yake zantawa da manema labarai jim kadan bayan sanya hannu kan kasafin, gwamna Badaru ya bayyana jin dadinsa da yadda kasafin kudin jihar ya yi a cikin shekaru bakwai na gwamnatin sa.

Ya yi nuni da cewa, kasafin kudin na 2023 an tsara shi ne domin hada dukkan nasarorin da aka samu a cikin shekaru bakwai da suka gabata, musamman a fannin bunkasar jiki da na dan Adam.

“Za a yi amfani da kasafin kudin Jihar Jigawa na shekarar 2023 ne wajen kammala mafi yawan ayyukan da ake gudanarwa a Jihohin,” in ji shi yayin da ya yaba wa majalisar bisa gaggarumar amincewa da kudirin kasafin kudin.

vanguardnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na ɗaya daga cikin jhihohin da ake kaɗa...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...
X whatsapp