fidelitybank

Babu zirga-zirga a lokacin zaben kananan hukumomin Abuja

Date:

Rundunar ‘yan sandan babban birnin Tarayyar Abuja ta sanar da dokar hana zirga-zirga tsakanin mazauna garin daga karfe 8 na safe zuwa 3 na yamma, yayin gudanar da zabukan kananan hukumomin birnin a yau Asabar 12 ga watan Fabirariru.

Shugaban ‘yan sandan birnin Babaji Sunday, ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Juma’a.

Kamfanin dillancin labarai na NAN, ya rawaito cewa, a ranar Alhamis rundunar ta sanar da cewa, hana zirga-zirgar zai fara aiki ne daga 12 daren ranar Juma’a zuwa karfe 4 ranar Asabar.

Sai dai a safiyar juma’a rundunar ta sanar da cewa, ta sassauta matakin kwana daya gabanin zaben, inda suka bai wa mutane shawarar ci gaba da al’amuransu na yau da kullum.

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp