fidelitybank

Babu wata haɗaka tsakani na da Kwankwaso da Atiku – Obi

Date:

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP) a zaben 2023, Peter Obi, ya bayyana cewa babu wani yarjejeniyar hadin gwiwa da jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), New Nigeria People’s Party (NNPP) ko wani jam’iyyar.

Obi ya bayyana hakan ne a cikin wani taron manema labarai da ya gudanar a ranar Alhamis da safe a Abuja, inda ya tattauna game da halin da kasa take ciki.

Tsohon gwamnan Jihar Anambra ya kara da cewa har yanzu ba a cimma wata yarjejeniya ba da kowace jam’iyya a yanzu.

Ya bukaci dukkanin masu son ci gaban Najeriya a fagen siyasa da su hada kai a zaben 2027 domin kada jam’iyyar All Progressives Congress (APC), wadda ya zarga da samun rauni wajen kula da albarkatun kasa.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp