fidelitybank

Babu wata gwamnati da za ta iya magance matsalolin Najeriya – Buhari

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce, babu wata gwamnati da za ta iya magance matsalolin Najeriya.

Buhari ya ce ana bukatar kokarin gwamnatocin baya don magance kalubalen da Najeriya ke fuskanta.

Ya yi wannan jawabi ne a wani taron kasa da kasa kan tsaro, tattalin arziki da gudanar da shari’a a Abuja wanda kungiyar lauyoyin Najeriya, NBA ta shirya.

Buhari wanda ya samu wakilcin sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya tunatar da lauyoyin cewa suna bin kasar wasu ayyuka.

Labari mai alaka: Buhari zai tare a Daura bayan ya kammala mulki – Lai

Ya ce: “Zan ce babu wata gwamnati a Najeriya da za ta iya magance matsalolin kasar.

“Amma yayin da muka gina al’adar da gwamnatocin da suka shude suka kafa, ba mu yi watsi da abin da aka sanya gaba daya ba, za mu ci gaba da kokarin gina Nijeriya da burinmu, mu iya zabar abu daya ko biyu, wadanda a kai. za mu iya maida hankali mu tafi”.

An dora alhakin matsalolin Najeriya a kan gwamnatocin da suka shude tun 1999.

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp